YADDA ZAKA CIRE SECURITY A TECNO KO ITEL KEYPAD BA TARE DA COMPUTER BA, - arewavid

Breaking

Social Media Widget

BANNER 728X90

Wednesday, 14 March 2018

YADDA ZAKA CIRE SECURITY A TECNO KO ITEL KEYPAD BA TARE DA COMPUTER BA,

YADDA ZAKA CIRE SECURITY A TECNO KO ITEL KEYPAD BA TARE DA COMPUTER BA
Assalmu alaikum yan uwa barkanmu da warhaka, barkanmu da sake kasancewa acikin wannan lokacin,
sabon posting daga shafinhausa nayau shine :-
YADDA ZAKA CIRE SECURITY A TECNO KO ITEL KEYPAD BA TARE DA COMPUTER BA,
mutane da dama suna fama da wannan matsalar, zaka ga mutum yasa security a wayarsa Na folder amma ya manta password din dayasa,
kokuma ya bawa budurwarsa ko kanninsa yara susamarshi ko shi da kansa yasa cikin ikon Allah sai kaga yamanta shi,
wasu kuma suna so su SA password akan wayar to an chanja nata Na ainashi,
to yau in Allah yayarda wannan matsalar tazo karshe,
Dan uwa bani Aron hankalinka ,
Ka dannan wannan code:- *#12345#
sai kayi calling
indan Ka kira zasu cewa,
Do you want clear all data?
Kaikuma sai kace, 
YES,
Zata kashe kanta sannan ta kunna kanta,
komai nakanta zata gogeshi,
Alhamdulillahi
shikenan kayi nasara,
Allah yasa mudace,

No comments:

Post a Comment