Kalli wasu kayatattun hotunan Fati shu'uma Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tasha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri, a karin hotunannan na kasa, fatince tare da wasu 'yan uwanta. Read more
No comments:
Post a Comment