Ga Sakon Tsohuwar Jarumar Fim Ummi Zeezee Zuwa Ga Yan Nigeria Ta Rubuta Wannan Sakon A Shafin Instagram Dinta
""Salam dear nigerians ,wasu suna amfani da sunana a face
book sunamin karya iri iri da kuma bata suna a gareni Wanda ina kyautata
zaton masoyan APC ne.hakan ya samo asaline domin sunsan bana shiri da
boss dinsu Mr president.last week sun hada hotona Dana wani gardin banza
a daji wai yana lalata dani sukaga hoton baiyi tasiri ba domin Allah ba
azzalumin bawansa bane baya kuma kama bawa da laifin da bai aikata
ba.to da suka ga hotona da suka hada da gardi Wanda kuke cewa timaya ne
baiyi tasiri ba sai kuma suka dawo suka ce wai ni yar shi'A ce,shima
suka ga baiyi tasiri ba da suka dangan tani da shi'A.sai kuma yau suka
sake cewa wai na fita daga shi'A har na dawo ina addu'a Allah ya dauwa
Mar da "sir zazzaky " a gidan yari .to karya ake min ni Sam banyi
maganah akan sir zazzaky cewar Allah ya dauwa Mar dashi a gidan yari ba
domin ni ina tsananin girmama sir zazzaky saboda sunansa daya Dana
mahaifina kuma ni aduniya duk mai sunan mahaifina to ina daraji shi
saboda duk mai sunan kallon uba nake masa a sakamakon kaunar da nakewa
babana sosai.dan haka karya akemin .
Kuma ku masu son batamin suna ina son ku sani cewa annabi
Muhammad s.a.w.yace :in duniya zata taru bata ISA ta daurawa bawa abunda
Allah bai dauramasa ba na masifa ko alkairi haka kuma yace in da duniya
zata taru bata ISA ta daukewa bawa abunda Allah ya daurawa bawansa na
masifa ko alkairi.dan haka na dogara ga Allah kuma zai kare ni a bisa
sharrin da kukemin iri iri akan buhari.sannan naji kunce na tuba wai na
dena adawa da buhari ko ?to shima karya kukemin.ni yanzu ma na fara
adawa dashi indai akan siyasa ne ,nagode.
daga ummi ibrahim(zeezee)""
No comments:
Post a Comment