Me Digiri dake sana'ar kuli-kuli - arewavid

Breaking

Social Media Widget

BANNER 728X90

Thursday 29 March 2018

Me Digiri dake sana'ar kuli-kuli

ikuli ya samu matsayi domin kuwa har kasashen waje ake kai shi kamar Birtaniya da Kanada da Malesiya. Fatima wata matashiya ce da ta yi karatun digiri sannan ta kama sana'ar yin kulikuli da kuma sayar da shi a gida da kasashen waje.

Ta rungumi sana'ar ne saboda yadda aikin gwamnati ke ke wahala a Najeriya, kuma a yanzu ta ce ko ta samu aikin gwamnati ba za ta bar sana'ar kulikuli ba.

©bbchausa.

No comments:

Post a Comment