Buhari ya kaddamar da majalisar wadatar da abinci - arewavid

Breaking

Social Media Widget

BANNER 728X90

Tuesday 27 March 2018

Buhari ya kaddamar da majalisar wadatar da abinci

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya kaddamar da majalisar shirin samar da yalwataccen abinci mai gina jiki, wadda shi da kansa zai shugabanta.
Majalisar tana da gwamnonin jihohin Kebbi da Taraba da Filato da Legas da Ebonyi da Delta.
Akwai kuma wakilan ministoci da ma'aikatun gwamnati masu ruwa da tsaki a lamarin.
Sai dai duk da babu wakilan manoma da makiyaya a ma
Gwamnatin tarayyar ta ce wadannan bangarori biyu suna da damar da za su mika bayanan damuwarsu da shawarwarinsu ga majalisar.
Sabuwar majalisar za ta kula da batutuwan da suka jibanci wadata Najeriya da abinci ne.


No comments:

Post a Comment